Birabiskon shinkafa da miyar alaiyahu

zainab said
zainab said @cook_17758596

Inason birabisko da miyar alaiyahu ni da iyalaina

Birabiskon shinkafa da miyar alaiyahu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inason birabisko da miyar alaiyahu ni da iyalaina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barjajjiyar shinkafA
  2. Mai,
  3. gishiri,
  4. Alaiyahu,
  5. ruwa
  6. attaruhu,
  7. albasa,
  8. maggi,
  9. curry,
  10. mai,
  11. kifi,
  12. tafarnuwa,
  13. citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki kai shinkafarki a barzomiki in an barzo saiki zuba ruwa ki wanke sau uku ki tsane saiki zuba mai da dan gishiri saiki dauko tukunyarki kisa ruwa kadan kidauko murfi da zai rufe ruwan karyatabo murfin saiki zuba tsakin shinkafar dakika wanke kikasa mai dagishiri akan murfin kisa leda ko buhu kirufe bayan mintina kibude dan yayyafamasa ruwa haka zakirinkayi inruwan kasan yakune saki kara haka zaki haryanuna sai ki kashe shi

  2. 2

    Dafarko zaki yanka alaiyahu kizuba mai ruwa da venigar ko gishiri yayi muntuna sai ki tsane a kwalanda ki barshi saiki sami tafarnuwa ki daka ki jajjaga attaruhu ki soya kifi sai zuba mai awuta kisoya inyay zafi kisa tafarnuwa da citta sai zuba attaruhu ki soya inya soyu kizuba alaiyahu da albasa kisa maggi da curry inta dan soyu saiki sa soyayyen kifi intayi saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab said
zainab said @cook_17758596
rannar

sharhai

Similar Recipes