Cincin

meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
Kano

Yayi dadi

Cincin

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
6 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Sukari Rabin kofi
  3. Gishiri teaspoon daya
  4. Baking powder teaspoon daya
  5. Man
  6. Butter

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki hade komai guri daya kisa ruwa ki kwaba

  2. 2

    Bayan kin kwaba ki bugashi sosai

  3. 3

    Saikizo kisashi a saman chopping board ki murzashi ki yanka kanana

  4. 4

    Saiki sa mai a wuta ki soya till golden brown

  5. 5

    Shikenan saiki sa matsami ki kwashe ki tsanesa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes