Jallop din shinkafa da soyeyyar kaza

Ummie's kitchen
Ummie's kitchen @cook_18943938

wannan jallop din tayi dadi sosai,iyalina sun ji dadin ta

Jallop din shinkafa da soyeyyar kaza

wannan jallop din tayi dadi sosai,iyalina sun ji dadin ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 yawan abinchi
  1. 16kofi shinkafa
  2. 4kofi mai
  3. 20maggi
  4. 15tumatur
  5. 15attaruhu
  6. 10tattasai
  7. 10albasa
  8. 2 cokaligishiri
  9. 2 cokalikori
  10. ruwa yadda kike bukata
  11. ruwan nama yadda kike bukata

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya a markada su,a dora a wuta idan ruwan ya tsane a zuba mai a soya,sannan a zuba ruwan nama,maggi,gishiri da kori

  2. 2

    A zuba ruwa a barshi ya tafasa sannan a wanke shinkafa a zuba a ciki a barta ta dahu idan ta kusan dahuwa sai a rage mata wuta har ta karasa

  3. 3

    A ci da soyeyyen naman kaza🍗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummie's kitchen
Ummie's kitchen @cook_18943938
rannar

sharhai

Similar Recipes