Wainar gero

Bilqees's Kitchen
Bilqees's Kitchen @billybee
Kaduna

Ina da gero da yawa na rasa me zanci so sai kawai na yi tunanin in yi wainar gero nd I was soo mashaa Allah.

Wainar gero

Ina da gero da yawa na rasa me zanci so sai kawai na yi tunanin in yi wainar gero nd I was soo mashaa Allah.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gero(wheat) 5cups,
  2. salt 1spn,
  3. sugar 1 spn,
  4. yeast 1spn,
  5. kubewa (okro powder)
  6. kanwa(potash),
  7. baking powder nd oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara geronki ki kai a markado miki.

  2. 2

    Kisa yeast, ki barshi ya taso.

  3. 3

    In ya tashi kisa sugar, salt, kubewa,baking powder da kanwa.

  4. 4

    Sai a sa mai a tandan waina a soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilqees's Kitchen
rannar
Kaduna

Similar Recipes