Meat pie

Meat pie na .Dadi sosai lokaci lokaci nakanyi don muci nida yarana .mijina yason meat pie sosai .kuma Inna samu yadda nikeson inason nafara nasaidawa in Allah yayarda
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zansamu fulawata na tankade.insa butter gishiri na hada na murzashi da ruwa sanyi kadan nakaishi cikin firixa minti 15
- 2
Insamu dankalin torawa in sa cikin tokunya insa ruwa in daura ga wuta yanuna..
- 3
Nawanke nama.NASA onga guda Maggi 1.insa albasa kadan.yanunu.inyayi in dauko in dakashi atormi.
- 4
In dauka albasa attarugu.indakashi sosai
- 5
In dauko wanna dankalin in baresu in yayankashi kanana sosai
- 6
Indauko albasa wanna attarugu da albasa.insa cikin tokunya.insa Mai kadan.inasoyashi inyayi in dauko wannan Naman da nqdaka in hada da albasa.incigaba da soyawa inkara Maggi onga.insa wanna dankalin Dana yanka in hada in motsashi sosai saina sauke in barshi yasa iska.wato ya huce
- 7
Saina dauko wannan hadin fulawana indinga murxashi yyi fidi insa.Kofi indinga fiddashi saikol inasa kayan hadin ina kulleshi da da bakin fok nacin abinci.ina Gama Sai NASA Mai yy zafi nasoyashi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Meat pie qanana


Meat pie


Meat pie


Alewar meat pie


Local meat pie


Meat pie


Meat pie


Fried meat pie


Meat pie


Soyayyan meat pie (Fried meat pie)


Meat pie


Meat pie


Gasasshen meat pie


Meat pie


Soyayyen meat pie


Meat pie


Meat pie


Gasashshen meat pie


Fried meat pie


Meat pie 3


Meat pie


Meat pie


Meat pie


Meat pie gasasshe


Samosa


Meat pie


Meat pie


Gashesshen Meat pie


Chicken pie


Gashesshen meat pie

sharhai