Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki jika shinkafafar. (3cup)Tayi kamar awa daya zuwa biyu,Sai ki wanke shi bayan ya jiku,Sai ki kai a markadashi,to hadin adawo miki dashi Sai ki dauko wata shinkafar ki(Kofi daya) dafashi tare da albasa sai ki basa shi a tire bayan ya dahu
- 2
Bayan andawo daahi daga nika Sai dauko wannan shinkafar da ya huce Sai ki zuba acikin kyllin ki dama su tare da yist din nan Sai ki rufe ki ajiye a wiri me dumi Dan ya tashi
- 3
Bayan ya ta shi Sai kisa sugar, giahiri,tare da yanka albaasa ki juya su sosai Sai kisa baking powder ki farq soyashi shi Ke nan ana ci da miyar taushe ko Zuma,egusi,....
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Wainar Shinkafa
A gsky naji dadin wannn Wainar sosai kuma iyalai n sunyi farin ciki sosai musamman mai gida na😋 Umm Muhseen's kitchen -
-
Wainar shinkafa
Wannan abinci me suna A sama ansamu shine daga Kasar Arewancin Nageriya,Yana daya daga cikin abincin mu na gargajiya sakina Abdulkadir usman -
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
Wainar shinkafa
Wainar Nan tayi Dadi sosae kuma tayi auki tayi min kusan guda 50 da doriya. #SKG Zee's Kitchen -
-
-
Sinasir
wani nau'oin sarrafa shinkafa ne a gargajiyana kuma saukake ga dadin ci mmn Khaleel's kitchen -
Wainar shinkafa
wannan waina akwaita da laushi ga dadi koba miya zakicita da kuli ko sugar. hadiza said lawan -
Wainar shinkafa
wannan waina akwai dadi sosai sannan wasu zasuce maiyakawo ungurnu cikin waina to tana sata tayi laushi sosai . hadiza said lawan -
-
Wainar shinkafa
karin kumallon safe inkahadata da kunun gyada kadai kana shan ruwa iyalina nasanta sosai hadiza said lawan -
-
Wainar shinkafa
Ina San Masa da kuli kuma kowace irin Masa ce ta shinkafa,semo ko ta gero Ummu Aayan -
-
Wainar shinkafa
#akushidarufi asalin girkin anayin sane da shinkafa fara wadda ake tuwo da ita . Ummuh Jaddah -
-
Wainar semovita
Girki ne na mussam maidadi da faranta ran masu so gashi da saukin yi a aikace mmn Khaleel's kitchen -
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10945322
sharhai