Sinasir din samo da farfeson kaji aciki harda ganyen kafi likita

amina A.B.A @cook_16803846
#kichen callenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu roba kisa garin samo karamar Leda daya kifasa kwai 2,gishiri da sugar kadan,kisa yest kadan. Saiki sa ruwa ki kwaba kamar zakiyi kwabin masa saikisa cikin rana yatashi
- 2
Bayan yatashi saiki sa fry pan dinki kizuba kina soyawa
- 3
Miya kowa zaki wanke kazarki kisamata magi da kayan kanshi saiki azaga wuta ki yanka albasa kisa jajjagagun kayanmiya saiki rufe kibarta sudafu
- 4
Bayan ruwa sun tsane saki yanka ganyen ki saciki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Jolof din makaroni
Wannan girkin baya daukar lokaci da yawa iyaka minti talatin idan ma gas ne minti 20 ya isa Khady -
-
-
-
-
-
-
-
Miyan ganyen ugu
Wannan miyar tana da matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Sinasir din semovita
#team6lunch,yanada dadi sosai ko haka kacishi batare da komi baseeyamas Kitchen
-
Semo da miyan ganyen albasa Mai wake
Mummy na tana son dukkan wani Abu Mai wake shiyasa nake girkashi #Bornostate#Meenal
-
Miyan kafi likita
#miya shi wannan ganyen Yana da anfani sosai achikin jikin Dan Adam, Yana qara bada kariya daga duk wani cutuka na jikin Dan adam, Zaki iya anfani dashi achikin kowa ne girki... Khadija Habibie -
Sakwara da miyan kwai
Kuzo kuga girki Mai kyau ga dadi daga Khadija Habibie@ cook_37541917 Khadija Habibie -
-
-
-
-
-
Lemun Zogale 🌿da Cucumber🥒
Musanman irin wannan lokachi da massasara tayi yawa zeyi kyau murinka shan irin wannan lemun don samun karin lafia. Jamila Ibrahim Tunau -
-
Sinasir da miyar ganyett
Sinasir girki ne me dadi da qayatarwa ,kuma ba nauyi ne dashiba ,zanso kuma kugwada 😋 inajiran ku😁😁 Haulat Delicious Treat -
-
Miyan kubewa danya da ganye
Ku gwada miyar nan Ku gani,zaku ji dadin ta sosai.#kadunacookout Sophie's kitchen -
-
-
-
Sauce din kifi da ganye
Wanan sauce yana da saukin yi,kuma zaka iya cin sa da abubuwa da yawa.#kadunacookout Sophie's kitchen -
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10961785
sharhai