Doya da miyan kifi

Aysharh
Aysharh @Aysharh

Doya da miyan kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Tarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Tafarnuwada citta
  6. Gishiri
  7. Sugar
  8. Seasoning
  9. Mangyada
  10. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko a fere doya a yanka shi a dauraye sai a zuba a tukunya,a dan saka ruwa dan daidai a zuba gishiri da sugar,a rufe a barshi har sai yayi laushi

  2. 2

    A dauraye kifi a dan barbada gishiri a zuba a kwando ruwa ya tsane sai a soya shi

  3. 3

    Sai a niqa tarugu,tattasai,albasa,citta da tafarnuwa

  4. 4

    A xuba mai a wuta in yayi zafi sai a zuba niqaqqen kayan miya

  5. 5

    Sai a dinga soyawa har ruwan ya janye sannan a zuba kifin da aka soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes