Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwan bukata
- 2
Zakisa mangyada da albasa a wuta kisoya, saikisa attaruhu,koren wake da karas kisoyasu harsai sunyi laushi.
- 3
Saiki zuba couscous dinki kita juyawa sosai kamar minti 5 zuwa 6 saikisa kayan dandano da nama (dama kinriga kin silalashi) kigauraya, sannan ki yayyafa ruwan zafi sabida yakara laushi saiki rage wuta sosai kirufe. Minti 3 zuwa 5 saiki sauke.
- 4
Kayan bukata
- 5
Zakisa mangyada da albasa awuta kisoya saikisa attaruhu da tattasai shima kisoya, saikisa alayyahu,Kwai,kayan dandano da ruwa kadan kigauraya.
- 6
Zuwa minti 5 saiki sauke.
- 7
- 8
Aci dadi lafiya😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Vegetable sauce


Vegetables couscous


Cuscus nd sauce
Abinci ne mai sauqin sarrafawa sannan baya gyinsarwa


Fried couscous
Wannan abincin Yanada Dadi ga saukinyi da gamsarwa


Dambun couscous
Girki Mai sauki gashi b bata lokaci


#Fried couscous
Yana dadi gakuma saukin girkawa


Couscous da miyar nikakken nama


Dambun couscous
shi dambun couscous idan yaji hadi yanada dadi sosaiammafa couscous idan ta raina hadi batada fasali ko kadan


Dambun couscous🍽


Jollof din soyayyiyar Taliya
#Girkidayabishiyadaya


Jallof din Acca da kayan lambu


Towun couscous
ga dadi ga danko


Fried rice


Couscous
#girkidayabishiyadaya Yadda uwargida zata dafa couscous batareda Bata lokaci ba Kuma yayi kyau, iyalina sun yabama girki#teamtree


Dambun couscous me ganyen albasa


Dafaffan couscous da kabeji da miyar kayan lanbu


Wake me kayan lambu da kwai da kifi


Jollof couscous


My spinach egg sauce
My Miyan kwai with alayyahu.try it the taste is amazing


Paten couscous da wake
Ina son dafa cous cous sosai din bayi da wuyan dafawa


Fried plantain with egg sauce
#0812kano


Boiled yam with egg sauce
#KanoState


Couscous


Jolof din couscous me karas


Hadin couscous da madara
Couscous da madara hadine mai sauki da kuma dadi,,,,,,,,idan kina jin gandan girki gwada wannan hadin kiji dadinsa 😋💃


Fried gurasa with chicken sauce


Fried rice
Tanada dadi sosai


Couscous


Stir Fried couscous
#2909


Carrot couscous
#endoftheyearrecipe.Ga saukin sarrafawa ga dadi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10988322
sharhai