Kayan aiki

30-35mintuna
6 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Sukari Rabin kofi
  3. Baking powder
  4. Flavour
  5. Kwai
  6. Madara

Umarnin dafa abinci

30-35mintuna
  1. 1

    Dafarko ki tankade dry ingredients dinki

  2. 2

    Saiki zuba sukari da butter ki bugasu idan sun bugu ki zuba dry ingredients dinki da kika tankade ki bugasu sosai saiki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lokachin damuna lokachi ne na cin kwalama harde in cake din nan yasamu sobo me sanyi ko green tea me zafi 😋

Similar Recipes