Yam balls

Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki fere doyarki kiwanketa saiki samu tukunya ki zuba doyar kisaka ruwa kadan kizuba gishiri da sukari saiki rufe da leda koda faifai kirufe ki turarata tayi luguf
- 2
Saiki samu Attaruhu da albasa kiyi greeting dinsu idan kingama saiki ajiye a gefe.saiki zuba Maggi,onga,curry kijuyashi ki rufe,saiki fasa kwanki kizuba attaruhu,Maggi,albasa kikada
- 3
Bayan doyarki ta dahu saiki samu turmi kizuba doyarnan ki dakata sosai saiki dauko wanann jajjagagen attaruhu dakika hada saiki kara dakawa yahade jikinsa sosai saiki mulmula yadda yayimiki,saiki saka mai a wuta yayi zafi sosai saiki ringa sakawa a kwai kina soyawa inkinga yayi saiki tsame
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Yam balls
Wannan abincin yayi dadi sosai😋😋. Musamman kihada da banana smoothie. sufyam Cakes And More -
-
-
Yam balls
Na dada doya ne d safe tamin yawa shine masala sauran a fridge washe gari d safe n Mana yamballs dashi .yy Dadi sosae Zee's Kitchen -
-
Yam balls
Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10991274
sharhai