Gurasa mai kwai

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa uku
  2. Kwai uku
  3. Maggi
  4. Attarugu
  5. Albasa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa kwanki

  2. 2

    Ki wanke albasa, attariku ki daga attarigun.

  3. 3

    Ki zuba komai acikin kwanki tare da magginki.

  4. 4

    Ki daura kwasko ki Dan saka man gyada cokali daya.

  5. 5

    Ki tsoma gurasar nan acikin ruwan kwanki sai ki saka akasko ki soya.

  6. 6

    Haka zakiyi tayi har ki gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes