Farar shinkafa da miyar dankali

Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583

Wannan girki yana da sosai

Farar shinkafa da miyar dankali

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki yana da sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Attaruhu
  3. Tumatir
  4. Albasa
  5. Dankali
  6. Kayan dan dano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa a tukunya ya tafasa sai na wanke shinkafa ta na zuba na rufe ta dahu sai na kara wanketa na tsaneta sai na kwashe

  2. 2

    Nayi grating attaruhu da albasa da tumatir na fere dankali na wanke na zuba masa ruwa na dorashi ya dahu sai na sauke na zuba mai da yayi zafi sai na zuba su attaruhu da nayi grating na juya su na barshi ya soyu sai na zuba dankali na da kayan dandano na rufe na barshi 5 minute yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes