Lemun tsamiya

Aysharh
Aysharh @Aysharh

Lemun tsamiya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za’a dauraye tsamiya,lemon grass a zuba a tukunya a saka ruwa dan daidai

  2. 2

    Sai a daka citta da kanunfari a zuba a ciki

  3. 3

    Idan ya tausa sai a sauke a tace a barshi ya huce

  4. 4

    Sai a zuba niqaqqen cucumber,cinnamon powder,sugar da lemun tsami

  5. 5

    Sai a sake tacewa

  6. 6

    A saka a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes