Jallof din shinkafar hausa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
chef famara
chef famara @cook_15730379
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. shinkafa
  2. albasa
  3. attaruhu
  4. tattasai ja
  5. koren tattassi
  6. cauliflower
  7. eggplant
  8. sinadarin dandano
  9. turmeric
  10. mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa shinkafar hausa tare da turmeric ki tace kisa a colander ki jajjaga kayan miyarki ki dora mai awuta yayi zafi ki zuba kayan miyar akai

  2. 2

    Ki dan soya sama sama ki tsai da ruwa kikawo cauliflower da eggplant kizuba da sinadarin dandano ki rufe ya tafasa ki juye shinkafar ki rufe ta turara

  3. 3

    Inya dahu ki kwashe sai ci nazuba koren tattasai akai da jijir

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes