Kunnun alkama na mata

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

#0812 Gaskiya yanada kyau so sai ina matukar kara godiya @sadiya jahun's don a wurinta na koya wannan kunun

Kunnun alkama na mata

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

#0812 Gaskiya yanada kyau so sai ina matukar kara godiya @sadiya jahun's don a wurinta na koya wannan kunun

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafar tuwo gwangwani biyu
  2. Alkama gwangwani biyu
  3. Gyada gwangwani daya
  4. Aya gwangwani daya
  5. gwangwaniHulba rabin
  6. Dabino gwangwani daya
  7. Waken soya gwangwani daya
  8. Madaran gari kona ruwa
  9. Mazarkwaila/sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafan sai ki bushar dashi

  2. 2

    Alkama kuma zaki gyra sai ki wanke shima ki bushar

  3. 3

    Gyada kuma zaki soyata sama sama sai murje bayan

  4. 4

    Ayama zaki cire dati da kuma tsakuwa sai ki wanke ki bushar

  5. 5

    Dabino kuma bushashe ake so sai kicire kwalon ciki

  6. 6

    Sai ki hada su wuri daya ki kai a niko miki yayi laushi so sai

  7. 7

    Sai ki daura ruwan zafi aka wuta zaki saka ruwan dai dai yanda kikeson yawan kunun

  8. 8

    Sai ki dama hadin garin akama naki da ruwan sanyi shima dai dai yanda kikeson yawan kunun zaki dibo garin

  9. 9

    Inya ruwan naki ya tafaso sai ki kawo kizuba aciki ki garwaya har yayi kauri sai yayi dahu kamar minti 5 sai ki sauke

  10. 10

    Sai ki zuba madara da sugar ko mazarkwaila amma ni da zuma nasha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes