Kayan aiki

  1. Bakin xobo
  2. Tiara strawberry flavor
  3. Sugar, cinamon
  4. Naa naa
  5. Lemon grace
  6. Kanun fari
  7. Citta, masoro
  8. Cocumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke xobonki tas idan da kasama hsse ta fita snnan kixuba a tukunya ki xuba kayan kamshinki ki basshi ya dahu ki goga cocumbern ki in ydhu ki sauke seki jure cocumbern a ciki idan ya huce kamshin yabi jikinshi seki tace fa rariya kisa tiaranki da sugar according to ur test

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Amcy's Kitchen
Amcy's Kitchen @cook_18258439
rannar
Jigawa State Hadejia

Similar Recipes

More Recommended Recipes