Broccoli rice and fish Pp soup

feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577

Broccoli rice and fish Pp soup

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Broccoli
  3. Green peas
  4. Peas
  5. Koren tattasai
  6. Kwai
  7. Curry
  8. Maggi
  9. Attaruhu
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa shinkafarki da sinamon saiki yanka Kayan hadinki duka saiki zuba mai a tukunya ki zuba Kayan hadinki sai ki yi ta juyawa.

  2. 2

    Ki zuba Kwai akai kiyita juyawa har sai kwan ya soyu saiki sa curry da maggi da duk spices dinki saiki zuba shinkafar ki kijuya ki kawo broccoli dinki ki zuba akai kijuya.

  3. 3

    Idan tahadu ko Ina bayan kin gama sai ki zuba ganyen fasli,celery,coriander shike nan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes