Kayan aiki

25mintuna
2 yawan abinchi
  1. Spaghetti rabin leda
  2. 2Carrot
  3. 2Koren tattase
  4. 2Jan tattase
  5. 1Albasa
  6. 5Maggi
  7. cokaliCurry rabin karamin
  8. cokaliBlack pepper rabin karamin
  9. rabin karamin cokali Tafarnuwa
  10. Gishiri kadan
  11. Vegetable oil babban cokali 3
  12. Attarugu 6 kanana

Umarnin dafa abinci

25mintuna
  1. 1

    Ga abubuwan da ake bukata, zaki wanke vegetables ki yanka dogo dogo

  2. 2

    Ki daura ruwa a wuta idan ya tafasa ki zuba spaghetti

  3. 3

    Idan ya nuna kadan ki yuje a colander

  4. 4

    Sai ki zuba mai a pan ki daura a wuta ki zuba albasa ki soya sama sama

  5. 5

    Sai ki zuba jajjagaggen attaruhu

  6. 6

    Sai ki zuba curry, tafarnuwa da black pepper

  7. 7

    Ki soya na minti daya, sai ki zuba spaghetti, vegetables and maggi

  8. 8

    Ki juya ko ina ya hade

  9. 9

    Sai ki rufe ki barshi na minti biyar

  10. 10

    Idan yayi sai a saukar ayi serving

  11. 11

    ThanxSuad

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes