Healthy drink

Yakudima's Bakery nd More
Yakudima's Bakery nd More @cook_17249948
Kano

#teamTrees.Abinshane me dadin gaske ga kara lafiyar jiki dan adam

Healthy drink

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#teamTrees.Abinshane me dadin gaske ga kara lafiyar jiki dan adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3/4 cupruwan lemon zaki
  2. 1/2ruwan sanyi
  3. 1 tspruwan lemon tsami
  4. sukari dai dai yanda kakeso
  5. 1/2 tspblack pepper
  6. 4/5na ana

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Gakayan aikinmu nan

  2. 2

    Za'azubazu duka acikin kwalba arufe kwalbar ajijjiga sosai da sosai

  3. 3

    Se azubashi a kofi

  4. 4

    Alhmdllah munga. abinshane me saukin sarrafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yakudima's Bakery nd More
rannar
Kano
I love exposing new delicacies
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes