Kunun aya

Feedies Kitchen
Feedies Kitchen @abidinallaha3
Kano

Ina matukar son kunun aya saboda dadinshi dakuma amfaninshi a jiki

Kunun aya

Ina matukar son kunun aya saboda dadinshi dakuma amfaninshi a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3mintuna
3 yawan abinchi
  1. Aya gwangwani 2
  2. Dabino gwangwani daya
  3. Kwakwa daya
  4. Madarar ruwa gwangwani daya
  5. Siga yanda kike so
  6. Danyar citta

Umarnin dafa abinci

3mintuna
  1. 1

    Zaki jika ayarki idan ya juku ki wanke ki rege,shima dabinonki Zaki cire kwallayen ki wanke ki jika,idan yayi laushi ki had da kwakwar da cittar ki markada

  2. 2

    Sai kisa mayanin tatar Koko kitace kisa madararki da siga kada kisa kankara

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Feedies Kitchen
Feedies Kitchen @abidinallaha3
rannar
Kano
passionate about food
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes