Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
daya
  1. Doya
  2. 2Maggi
  3. Wake
  4. Man kulli
  5. Jajjagen kayan miya
  6. Albasa guda daya
  7. Nama

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki tsince wake ki wanke ki dora a wuta ya dahu,har yayi laushi,sai ki dako doya ki fere ta yanda kike son girman zaki yanka.

  2. 2

    Kisa mai kadan a ciki ki zuba kayan miya da namanki ki soya sai ki tsayar da ruwa idan ya tafasa sai ki zuba doyar tare da Maggie da spices ki juya,sai ki rufe tukunya bayan minti 10 sai ki zuba waken bayan kin tace shi idan kinga yayi laushi ki zuba ki juya sai ki zuba albasa.ki rufe bayan mintuna sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hawwa Danketa
Hawwa Danketa @cook_19435579
rannar

sharhai

Similar Recipes