Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa cup 2
  2. 10Kwai
  3. Sugar tbl sp 8
  4. kishiri kadan
  5. Botter tbl sp 2
  6. Madara tbl sp 10
  7. Berking pwd tbl sp 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki cire youlk dinki daban watu farin ruwan kwan ki ajeyeshi daban itama kwanduwar ki ajeyata daban

  2. 2

    Sannnan ki kawo sugan ki kizubashi acikin ruwan kwan nan amma fa farin ki ajeye agefe sannan kidauko wannan kwanduwar ki zuba ruwan madarraki kizama butarki kipudarki da dan gishiri kidan juya su

  3. 3

    Sannan kuma ki tankade fulawarki kixubata aciki kidada juyawa harta hadu sannan kidauki wannan youlk din ruwan kwan ki ye mixe dinshi harsai yaxama kamar kumfa saiki daukoshi ki aje

  4. 4

    Kidunga zuwa acikin fulawar nan kina juyawa amman juyawar ba hagu da damaba wajedaya saboda kar ya tsinke shikenan saiki sa kaskunki awuta amman wutar bada yawaba kina suyawa shikenan ace dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes