Alkaki

Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
Kaduna

Chimar arewachin nigeria #girkidayabishiyadaya

Tura

Kayan aiki

  1. Alkama
  2. Kindirmo (nono)
  3. Tsamiya
  4. Lemon tsami
  5. Sugar
  6. Mangyada
  7. Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara alkama a wanke

  2. 2

    Sai akai engine ayi barji mai laushi amma ba laushi sosai ba

  3. 3

    If aka dauko daga wurin nika sai a zuba man gyada ma dadaichi.sai a murza,a tabbatar man gyadan ya shiga sosai.

  4. 4

    Bayan an murza sai a zuba kindirmo shima sai a murza sosai, in angama murzawa sai a zuba tsamiya madaidaichi har sai yayi karfi kaman dough mai lauri.

  5. 5

    Sai a barshi ya kwana zuwa safe sai a saka kanwa a chikin kwabin, a buga shi ya bugu sosai har sai ya hade jikinshi. sai murza shi shape din da akeso

  6. 6

    Sai soya, dama an dafa sugar da lemon tsami daidai yada ake bukata,bayan am soya sai a kwashe a zuba achikin daffen sugar din.😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
rannar
Kaduna
Food lover,i cook with passion and love💕
Kara karantawa

Similar Recipes