Soyayen doya da kwai

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe

#2020 decorations with food

Soyayen doya da kwai

#2020 decorations with food

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya danye
  2. Mangyada da albasa
  3. Magi
  4. Gishiri da sugar
  5. Danyen kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere doyanti se kiwanke

  2. 2

    Kidora tafashe kizuba gishiri da sugardan kadan yanda bazeyi yawa sosaiba inya tafasu kisauqe kizuba a faranti

  3. 3

    Sai kidora mangyada a wuta kisa albasa dan yacire qarnin man ko yasashi kamshi

  4. 4

    Seki fasa kwai kizuba magi kisa doyan acikin ruwan kwanbki kijuya sosai

  5. 5

    Kafin nan man yayi zafi sai kizuba doyan a mangyadan kisoya

  6. 6

    Inyayi ja seki kwashe a kwando tace shinkafa.

  7. 7

    Sekiyi serving a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes