Miyar zogale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zogale
  2. Gyada
  3. Kayan miya
  4. Kayan dandano
  5. Nama
  6. Kayan kanshi
  7. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke namanki ki zuba atukunya kisamai kayan kanshi da kayan dandano Sai ki rufe kibarshi ya salala

  2. 2

    Sanna ki zuba manja tare da markadandon kayan miya ki bar su su dahu sannan kisa kayan dan dano tare da gyada idan ta dahu

  3. 3

    Sai kisa zogale Ana shi da tuwon masara semo KO na shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes