Gurasa bandashe daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Hmmmm akwai dadi kamar tsire

Gurasa bandashe daga Amzee’s kitchen

Hmmmm akwai dadi kamar tsire

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa guda haudu manya
  2. Kuli kuli gwangwani daya
  3. gwangwaniMai rabin
  4. Maggi gud biyar
  5. Tafarnuwa
  6. Barkono
  7. Citta
  8. Masoro
  9. Tumatir
  10. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa hada kuli kuli da Maggi da citta da barkono da masoro da tafarnuwa adakesu su hade jikinsu sai a kwashe

  2. 2

    Sannan sai a soya mai ayi steaming din gurasa ayanka tumatir da Albasa

  3. 3

    Sai asamu faranti ajera gurasar akai sannan sai abarbada kuli kuli ko ina yaji sai akawo mai a yaryada sannan akara barbada kuli kuli akuma saka mai sannan sai akawo tumatir da Albasa aska akai shikenan angama 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes