Cherry indomie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Curry
  3. Attarugu da albasa
  4. Latas
  5. Mangyada
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa ruwanki, sekizuba mangyada da dakakken tarugunki sekizuba indomie kowanane iri dakikeso

  2. 2

    Bayan 2minute sekizuba albasa da curry powder sekirufe.sekiyanka latas dinki ki aje a gefe

  3. 3

    Inya dahu kisauke kiyi serving kiyi decorating da latas dinda kika yanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes