Dafadukar indomie

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

# Sam's kitchen #SKG

Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko a Dora ruwa a wuta,awanke tatasai da albasa a yanka yadda ake bukata.

    A zuba a ruwa in ya tafasa asa indomie mai da kayan kamshi da dandano

  2. 2

    A rufe na Dan mintina in ruwan ya tsotse shi kenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

Similar Recipes