Cat fish ball

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Dankalin turawa
  3. Goldenmorn
  4. Magi
  5. Tarugu da albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Afera dankali a dafa sa sai asaukesa adakw

  2. 2

    A gyara kifi adafa adansa citta da tafarnuwa yadda zai rage karni inyayi sai asauke agyara acire kayar

  3. 3

    A jajjaga tarugu da albasa

  4. 4

    Asuba kifin cikin dankali asa Magi da jajjagen sai a motsa kiyi shape din da kikeso

  5. 5

    Sai kirikadauka kinasawa cikin egg kicire kisa a goldenmorn

  6. 6

    Angama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes