Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Taliya yara biyu
  2. Jajjagen Attaruhu,albasa,tafarnuwa
  3. Mai cokali abinci 2
  4. Ruwa yanda ake bukata

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    A saka mai a wuta yadan yi zafi dai a zuba jajjage ya soyu sai a tsayar da ruwan taliyar idan ya tafasa sai a zuba taliyar da sinadari a juya.A barta zuwa minti biyar dai a sauke.Aci da abu mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mimi's kitchen
Mimi's kitchen @cook_19429080
rannar
Kano,Nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes