Sauce din kifi

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Tanada saukin sarrafawa Kuma yarana suna matukar son cinta da rana

Sauce din kifi

Tanada saukin sarrafawa Kuma yarana suna matukar son cinta da rana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi sadim
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. tafarnuwaAlbasa da
  5. Sinadarin d'and'ano
  6. Sinadarin kamshi
  7. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara kayan miya ki jajjaga kisa ruwa Yan kadan kikwashe,

  2. 2

    Saiki Dora manja da albasa idan yayi zafi saiki zuba jajjagen ki akai kidauko sinadarin d'and'ano kizuba kijuya idan sun dan suyo kidauko kifinki kizuba saiki rage wuta kirufe,

  3. 3

    Bayan kamar minti 10 saiki sauke shikenan kin kammala

  4. 4

    Zaa iyaci da farar shinkafa a yanka salat da tumatur da albasa,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes