Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu doyan ki ki fere ki wanke sai kisa a tukunya ki dafa
- 2
Sai kiyi grating tarrugun ki da tafarnuwa
- 3
Ki samu tukunya ki soya kisa mai da maggi da curry
- 4
Sai ki wanke koren tattase da albasa ki yanka ki zuba a ciki ki Dan soya da kayan miya
- 5
Sai ki samu doyan da kika dafa ki yayanka ki zuba a ciki ki juya shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Yam balls
Wannan abincin yayi dadi sosai😋😋. Musamman kihada da banana smoothie. sufyam Cakes And More -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11554644
sharhai