Vanilla cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 4eggs
  3. 1 cupmilk
  4. 1 tspVanilla
  5. 1 cupsugar
  6. 1butter
  7. 1 tspbaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl kizuba butter da sugar saisunyi haske sosai sai kifasa kwai ki buga sosai

  2. 2

    Sannan kihade baking powder d fulawa kiringa zubawa kadan kadan saiki zuba vanilla flavour ki juya sai agasa. Minti 20

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes