Tura

Kayan aiki

  1. 3Shinkafa kwano
  2. 2Sikari kofi
  3. Yis babban cokali 4
  4. Gishiri kadan
  5. 1Nono kofi
  6. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakigyara shinkafa saiki debi kofi 4 kiwanke kidafa kiajeye

  2. 2

    Saiki wanke ragogowar kijikata tasami kamar awa 6 ajike saiki taceta kizuba dafaffiyar shinkafar akai saiki zuba yis akai amarkadomiki saiki aje wuri mai dumi saiki bari ta tashi inyatashi saikiziba sikari da goshiri da nono kijuya kibarshi yasake tasowa saiki soya zakiga kullun yanakumfa kumazakiga inkin soya tayi kyau tayi laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes