Kayan aiki

30minutes
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ki wanke kwakwanki kiyi Greating

  2. 2

    Kisa Pan a wuta da sugar 4tspoon, kada ki using d Non-stick pan kada ya koke

  3. 3

    Kifara juaywa ahankali

  4. 4

    Gayinan ya Fara narkewa

  5. 5

    Gayinan ya narke

  6. 6

    Saiki zuba Kwakwanki

  7. 7

    Ki ta juyawa kada yayi baki

  8. 8

    Gayinan na soya

  9. 9

    Done Alhamdulillaah

  10. 10

    Kisama container kizuba

  11. 11

    Njoy

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes