Dolman

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
chef famara
chef famara @cook_15730379

Dolma girki ne me dadi da kawatarwa akwai nishadi a yinsa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Cabbage
  2. Nikakken nama
  3. Shinkafa
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Koren tattasai
  7. Me dandano
  8. Curry
  9. Miyar dazaki dafashi**
  10. Attaruhu
  11. Albasa
  12. Tumatur
  13. Tafarnuwa
  14. Me dandano
  15. Curry
  16. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki babbare kabeji kizuva cikin ruwa ki tafasa tsayin minti 5

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu da albasa da koren tattasai da tafarnuwa ki zuba cikin nikakken namanki ki da curry da tafasashiyar shinkafa ki caku

  3. 3

    Ki dauko tafasashen cabeji ki dora kan plate ki zuba hadinki ki nade ki da lawashi

  4. 4

    Ki jajjaga attaruhu,Albasa,tumatur,da tafarnuwa ki dora tukunya kizuba mai kadan ki sassoya inya dan soyu ki tsaida ruwan ki jeresu aciki ki rufe yayi zuwa 30 minutes yayi ki sauke.

  5. 5

    Aci da zafi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes