Grilled chicken 2

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan nau'in gashin akwai dadi ga kuma kyau a ido sanan flavor din kayan kamshi har cikin kashin kazar yake ratsawa 😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Naman kaza
  2. Kayan kamshi da barkono
  3. Mai
  4. Maggi da gishiri
  5. tafarnuwaTaruhu, albasa da
  6. Kalar sawa a abinci (red)
  7. Ridi(optionl)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke naman abarshi ya tsane. Se a daka kayan kamshi da barkono a zuba mai a cakuda,se asa food color kadan idan anaso za a iya sa Maggi se abi a shafe jikin naman se asa a fridge ya sami kamar 8 hours ko ayi da daddare se a gasa da safe.

  2. 2

    A kunna oven yayi zafi se a jera naman akan waya ake juyawa lokaci zuwa lokaci har se ta nuna,idan ta kusan gasuwa se a barbada ridin idan ana bukata.

  3. 3

    Ayanka albasa, da taruhu azuba a saman oven asa mai kamar cokali 2 ze dan soyu kuma yayi kamshi idan sunyi yanda ake so se a sauke 😋

  4. 4

    Aci dadi lafiya 😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (8)

mmn Khaleel's kitchen
mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
Aslm ya kk ya gidahttps://chat.whatsapp.com/HeGu5zu7QKnEwUyClZpPErKi shiga Wannan link dinNasan kinga sanarwar state bottle bko

Wanda aka rubuta daga

Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes