Kunun Aya

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Yanada dad'i sannan yana kara ni'ima ajikin ya mace,

Kunun Aya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dad'i sannan yana kara ni'ima ajikin ya mace,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara ayarki ki tsince dattin dake cikinta ki wanke kirairaye tsakuwa ki wanketa fes,ki 6are dabino kiwankeshi,ki wanke kwakwarki ki yanka kanana

  2. 2

    Sai kiniqa a blender ko kikai a markada miki,

  3. 3

    Saiki samu kyallen tatar Koko ki wanke kitace ayar kimatse sosai kifitarda dusar,

  4. 4

    Saiki sake tacewa kizuba suga da Madara da kamshi ki motsa sai sun hade saiki dandana kijiya idan suga tayi inbatayiba zaki iya karawa,sai kisa a firij yayi sanyi koki fasa kankara kisa,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes