Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jajjaga attaruhu,Albasa,koren tattasai da tafarnuwa ki ajiye gefe,Ki zuba mai cikin kasko yayi zafi kizuba kayan da kika jajjaga ki bari ya dan soyu sama sama
- 2
Ki zuba maggi da curry ki jujjuya ki zuba kazar ki jujjuya ki rage wuta sosai ki rufe yadsn turara shikenan kingama
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Farfesun kaza
#kitchenhuntchallengeMaigida na yanasun farfesu Duk sanda nayi yana ci yana santi Nafisat Kitchen -
-
Gashashiyar kaza
Ina son naman kaza, tare da iyalina #1post1hope Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) -
Potatoes ball me tsokar kaza
Full table.😋😋😋😋 Amma dai potatoes ball zan dauka nayi bayanin yanda nayi shi. Da fatan z aku hi dadin gwadawa, baida wahala sai sauki da Dadi,😍😋😃 Khady Dharuna -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kaza
#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa. Hannatu Nura Gwadabe -
Soyayyen Kaza (Yankakkiya)
Wannan girki zaki iya cinsa da jollof din shinkafa ko taliya ko couscous . Afrah's kitchen -
-
Soyayyar kaza mai yàji yaji
#teamsokoto Nida iyali na munason kaza sosai kuma munaji dadin irin wannan hadin. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11735456
sharhai