Yam balls

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894

Iyayen na suna jin dadin wann girkin masaman ma afin son aci da safiya

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kifi
  3. Albasa atarugu
  4. Kayan kamshi
  5. Kayan dandano
  6. Curry
  7. Theme
  8. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere doyan ki sai ki wanke ki dora a wuta ta dahu yadda zaki iya dakawa

  2. 2

    Idan kin daka sai ki saka kayan kamshi da dandano da kuma kifin sai ki hade su waje daya idan kin cakuda su sai ki fara mulmulawa kamar ball

  3. 3

    Idan kin gama mulmulawa sai ki dauko kwanki ki kada ki ringa tsomawa kina soyawa amai idan yayi sai a sauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes