Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki sami doya sai ki nemi wuka sai ki ferayeta
- 2
Idan kin gama ferayeta sai ki wanke ta kisa atukunya
- 3
Idan ta dahu sai ki sauke ta ki yanyanka kisa mai, Maggi,yaji,tumatur,albasa,cokumba
- 4
Idan kin gama yanyanka Kayan lambu da na anbata a sama sai ki kwada sai ci aci dadi lfy
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Doya da mai da yaji
Doyar nan ta musamman ce tayi dadi sosai musamman d aka saka mata sugar d kuma gishiri sai tabada wani dandano na musamman😋😋😋 Sam's Kitchen -
Doya da mai da yaji
A duk Lokacin danaji bakina ba dadi nakanyi hadin nan domin yanaman dadi. #1post1hope Meenat Kitchen -
-
Shinkafa da mai da yaji
Fara da mai abincin ganta🤣😂 amma idan yaji veggies ba laifi akwai dadi#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
Dan sululuf din garin doya
Ina matukar son dan sululuf sosai musamman n garin doya kuma wannan yayi dadi sosai alhmdllh Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜 Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
Taliya da mai da yaji
Gaskiya taliya da mai da yaji tayi......... Dadi baa magana Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
-
Fara da mai
Ina matukar son mai da yaji bana gajiya da cinta a koda yaushe#sahurrecipecontest rukayya habib -
Couscous da mai da yaji
Couscous dai ansanshi da ayi dafa duka ko a cishi da miya kala daban daban amma ni naji in cishi da mai da yaji kuma yayi dadi sosai Ku gwada zaku bani labari.. Ammaz Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11787447
sharhai