Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi daya
  2. Sinadarin dandano
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba flour a kwano a saka attaruhu da albasa Wanda aka jajjaga a saka sinadarin dandano sai a zuba ruwa Kofi daya da rabi a juya komai ya hade jikinsa

  2. 2

    A saka Mai a kasko kamar za'a soya kwai idan yayi zafi sai a zuba qullin idan ya soyu sai a juya Shi Shima Daya bangaren ya soyu

  3. 3

    Shikenan an kammala 😋 😋😋 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes