Carrot & Cucumber juice

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

Abinsha na Carrot&cucumber yana bada lafiya a jikinmu da kuzari

Carrot & Cucumber juice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Abinsha na Carrot&cucumber yana bada lafiya a jikinmu da kuzari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 munute
1 jug
  1. Cucumber
  2. Carrot
  3. Suger
  4. Flavor
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

30 munute
  1. 1

    Nawanke kayan hadina na kankare bayan carrot na Adanashi waje daya

  2. 2

    Nadauko abin gurza cubewa nagoga carrot a manyan gida sa'annan nayanka cucumber na Nazubasu cikin blander

  3. 3

    Gashi na markada su atare bayan nazuba ruwa cup2 bayan ya niku najuye a bowl na tace da rariya nasa suger, sannan Najuyeshi a jug Nasa masa kankara Zaki iyasawa a frige inba time din zakishaba.tnx

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes