Fura

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Inason fura sosai musamman ga zafi,

Fura

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason fura sosai musamman ga zafi,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dawo
  2. Nono
  3. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke dawonki fes saiki zuba nono akai kisa ludayi kidama sai nonon yahade da dawon,sannan kizuba ruwa bada yawaba,kicigaba da damawa idan tadamu saiki sa kankara kijuya shikenan kinkammala ainahin fura,

  2. 2

    Karin bayani zaa iyasa yogurt da suga Amma dai ainahin fura baasa suga

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes