Jollof rice da dankali

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

Girkina as a dinner bashi da nauyi kowa zaiji dadinshi

Jollof rice da dankali

Girkina as a dinner bashi da nauyi kowa zaiji dadinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
3 plts
  1. 2 cupShinkfa
  2. Nama
  3. Attaruhu 3
  4. Albasa 1
  5. Tomatos 15
  6. Maggi
  7. Mai
  8. Spicies
  9. Cocumber 1
  10. Irish 15
  11. Carrot 5

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafa shinkafa rabin dahuwa shima irish dafashi rabin dahuwa ajiyesu gefe

  2. 2

    Tafasa nama da kayan kamshi soyashi sama-sama yanka kanana ajeye gefe yanka carot kanana

  3. 3

    Yanka tomatos slice albasa ma yankashi slice amma kibude albasan ya rarrabu ajeye gefe, dauko ataruhu rabashi biu kijajjaga rabi tare da tomatos 2 yanka rabin shima slice

  4. 4

    Zuba mai a tukunya tare da albasa mai yawa kafin yayi ja sai kizuba ruwa cup 2 dauko shinkafan xuba ciki dauko dankali shima zuba ciki

  5. 5

    Dauko namanki da ataruhu wanda ki jajjaga zuba ciki dauko dakakken maginki da kayan kamshi sa ciki juya rufe zuwa minti 3

  6. 6

    Bude zuba karot da albasa da ataruhu yankake dauko tomatos yankake zuba akai karki juya rufe tukunya bashi minti 12 bade kiduba inya numa sai ki sauke. Tnx!

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes