Beautifull Fruits🍇

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

Hadin nan yayi kyau zaibawa maigida ko bako shaawa mukasance masu cin fruits🍇ko yaushe don gyaran jikinmu.

Beautifull Fruits🍇

Hadin nan yayi kyau zaibawa maigida ko bako shaawa mukasance masu cin fruits🍇ko yaushe don gyaran jikinmu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 mint
  1. Ayaba
  2. Kankana
  3. Kwanda

Umarnin dafa abinci

20 mint
  1. 1

    Wanke hanayenki sai wanke fruits naki duka da ruwa mai tsafta sosai

  2. 2

    Samu kwalanda kizuba donsu tsane

  3. 3

    Dauko plate ki dauko kankana ki yanka ta a tsace sai ki yankata a kwance kijera hk kwandanki shima kiyanta ki kera dauko ayaba shima ki ajeye gefe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes