Danwake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 40mintuna
  1. 2Filawa kopi
  2. Kanwa
  3. Kuka
  4. Mangyada
  5. Barkono
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

Minti 40mintuna
  1. 1

    Da fari ki tankade filawar, ki tankad kukar akai, ki juya shi sosai, ki dauko jiqarqiyar kanwar sai ki dinga tata ruwan kina juyawa har yadda kikeso y kasance.

  2. 2

    Ki dora ruwa a tukunyarki idan y tafasa sai ki saka danwaken ki bashi mintina kina bude tukunyar kada ya xubo. Idan ya gamu saiki kwashe kisa a kwando sai ki xuba a ruwan sanyi, a xuba aci da mai da yaji aci lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086
rannar

sharhai

Similar Recipes