Danwake III

Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
Kano

#Dan-wakecontest
Danwaken next level💕💕a kullum inaso nadinga yin abun da zai birge iyalina😁💕😘

Danwake III

#Dan-wakecontest
Danwaken next level💕💕a kullum inaso nadinga yin abun da zai birge iyalina😁💕😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1kopi na garin alabo
  2. 1/2kopi na alkama
  3. 1/4kopi na flour
  4. 1/2kopi na kanwa
  5. 2 cokalikuka
  6. Ruwa madaidaici
  7. Mai
  8. Shapers
  9. Sinadaran hadawa na dandano
  10. Yaji
  11. Mai soyayyen ko, manja
  12. 2yankakken Tumatir
  13. Salad yankakke
  14. 1/2yankakken cucumber
  15. 2Kwai dafaffe
  16. Maggi star

Umarnin dafa abinci

25mintuna
  1. 1

    Dafarko ki hada garin alabo da alkama da flour wanda aka tankade acikin roba guda,saiki zuba ruwankanwa akai ki zuba ruwa madaidaici ki dama,karkisa ruwa dayawa damun yazama mai tauri kmr damun dan sululu(amam dake garin alabo yafi yawa zakiga yayi danko kuma yazama da laushi) bayan kin gama saiki dauko mai dinki ki shafa akan wajen aiki(working surface)saiki dauki rolling pin kiyi rolling dinshi ba mai kauri sosai ba,saiki dauko cutter dinki ki fidda shape kmr yadda yake a hoto

  2. 2

    Gasunan,saiki cire sauran garin,ki kwashe a plate saikiyi repeating,har sai yakare

  3. 3

    Gashinan💕,ki zuba ruwa a tukunya ki jefa kwai ki rufe yatafi,bayan yatafasi saiki zuba danwakenki aciki,ki juya

  4. 4

    Saikirufe kibarsh yayi tafasa na tsawon minti 10,baya nan saiki kwashe a ruwa,ki wanke,saiki tsame kiyi serving da kwai dinki da mai ko manja da salad

  5. 5

    Uhmmm abun ba a cewa komi💕💕💕

  6. 6
  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryama's kitchen
Maryama's kitchen @Maryaaamah_
rannar
Kano
A serial foodie,home cook,food artist,recipe creator, for more of my Recipes check my Instagram page @Maryaaamah_
Kara karantawa

sharhai (13)

Naazy_
Naazy_ @naazy_
Danwake from za abroad👌

Similar Recipes