Kosai

Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583

Wannan kosan yayi dadi musamman da na hadashi da kunu

Kosai

Wannan kosan yayi dadi musamman da na hadashi da kunu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsWake
  2. Maggi ajino moto
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. Attaruhu
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na surfa wakena nacire duk dusar na wanke shi ya fita tass sai na dauko attaruhu na gyarasu da albasa na wankesu sai nazuba a blender na markada amma ban saka ruwa sosai ba dan kadan na saka sai na dora mai a pan yayi zafi na soya that's all

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

Similar Recipes